dan wasan Aljeriya

IQNA

Tehran (IQNA) an haramta wa dan wasan Judo na Aljeriya yin wasa har tsawon shekaru 10 saboda kin yin wasa da bayahuden Isra'ila.
Lambar Labari: 3486284    Ranar Watsawa : 2021/09/08